*SALLAR DARE A WATAN RAMADAN*

Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka.

Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta.
Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta.
Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci?

Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne
Ka tada iyalanka
Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare.

Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah.

Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ƙarshen rayuwarmu.

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
*SALLAR DARE A WATAN RAMADAN* Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka. Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta. Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta. Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci? Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne Ka tada iyalanka Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare. Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah. Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ƙarshen rayuwarmu. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 169 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa