_*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_

Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ﷺ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba)

Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka.

1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi.

2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi.

Amma magana mafi inganci itace.

Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani.

Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa.

Allah ne mafi sani.
‏@شرح رياض الصالحين(٥-٣١٥).

Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare.

*Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

*NAGODE*
_*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_ Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ﷺ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba) Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka. 1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi. 2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi. Amma magana mafi inganci itace. Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani. Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa. Allah ne mafi sani. ‏@شرح رياض الصالحين(٥-٣١٥). Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
WWW.FACEBOOK.COM
Mustapha Salisu
Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 179 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa