*MU KIYAYI CIN HARAM.*

Ɗan adam yakanci haram a nan duniya yayi zaton yaci banza ne, yana mantawa da cewa sai ya biya wannan haƙƙin a ranar ƙiyamah, malam haram haram ce ko da kuwa dukkanin mutane suna bibiyarta, yanzu da yawan mutane sunfi bibiyar haram a kan halal ɗinsu"
-
"Kada kaci haram kuma kayi tunanin kaci banza, haƙiƙa Allah baya taɓa yafe haƙƙin wani a kan wani, da sannu Allah ta'ala zai tasheka a ranar ƙiyamah ka biya haƙƙin wanda yake binka haƙƙi"
-
"Wallahi da yawan mutanenmu basa tsoron cin haram a yau, domin kuwa sunsan cewa waccen haram ce, amma duk da hakan za su bita su auka mata, sunsan cewa Allah yana gani, kuma zai tambaye su a ranar ƙiyamah, amma duk da hakan suke zakke mata, subhanallah.

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
*MU KIYAYI CIN HARAM.* Ɗan adam yakanci haram a nan duniya yayi zaton yaci banza ne, yana mantawa da cewa sai ya biya wannan haƙƙin a ranar ƙiyamah, malam haram haram ce ko da kuwa dukkanin mutane suna bibiyarta, yanzu da yawan mutane sunfi bibiyar haram a kan halal ɗinsu" - "Kada kaci haram kuma kayi tunanin kaci banza, haƙiƙa Allah baya taɓa yafe haƙƙin wani a kan wani, da sannu Allah ta'ala zai tasheka a ranar ƙiyamah ka biya haƙƙin wanda yake binka haƙƙi" - "Wallahi da yawan mutanenmu basa tsoron cin haram a yau, domin kuwa sunsan cewa waccen haram ce, amma duk da hakan za su bita su auka mata, sunsan cewa Allah yana gani, kuma zai tambaye su a ranar ƙiyamah, amma duk da hakan suke zakke mata, subhanallah. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 699 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa