🌙 Ramadan 2026 🌙

Ya Allah…
Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka É—aukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buÉ—e Ć™ofofin rahama, Ka rufe Ć™ofofin wuta.

Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso.
Da yawa daga cikin waÉ—anda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta.

Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu.
Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada.
Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma.
Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram.

Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ď·ş.

Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin Ć™iyama.
Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta.

Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haÉ—a zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa.

Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu.
Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa.

🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin.

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_ĆŠan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
🌙 Ramadan 2026 🌙 Ya Allah… Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka É—aukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buÉ—e Ć™ofofin rahama, Ka rufe Ć™ofofin wuta. Ya Rabbana, ba da Ć™arfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso. Da yawa daga cikin waÉ—anda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta. Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu. Ka tsarkake zuĆ™atanmu daga riya da girman kai da hassada. Ka tsare harshenmu daga Ć™arya da gulma. Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram. Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ď·ş. Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin Ć™iyama. Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta. Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haÉ—a zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa. Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na Ć™arshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu. Idan za Ka Ć™ara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin Ć™arin shiriya da tsoronKa. 🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _ĆŠan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 463 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa