*WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.*

Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*.

Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700)

Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan.

Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce:

*نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى*

*"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."*

Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki."

Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan.

Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
*WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.* Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*. Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700) Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan. Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce: *نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى* *"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."* Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki." Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan. Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️ *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 467 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa