*🌙 Jinjirin Watan Ramadan 1447H 🕌*

Assalamu alaikum dukan abokai! đŸ€Yau ne a kaga jinjirin watan Ramadan, wata mai albarka da rahama. đŸ€Č

Allah yasa mu more azumin mu, ya gafarta mana zunubanmu, ya sa mu haɗu da daren Lailatul Qadr,

Allah ubangiji yacika zuciyarmu da natsuwa da ibada.

✹ Ku yi addu’a, ku kusanci Allah, ku yi kyautatawa ga juna!

*_Muyi sharing domin al'umma su amfana._*

_Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._

*Allah yabamu iko ameen đŸ€ČđŸŒ*

_Mustapha Salisu âœđŸŒ_
*🌙 Jinjirin Watan Ramadan 1447H 🕌* Assalamu alaikum dukan abokai! đŸ€Yau ne a kaga jinjirin watan Ramadan, wata mai albarka da rahama. đŸ€Č Allah yasa mu more azumin mu, ya gafarta mana zunubanmu, ya sa mu haɗu da daren Lailatul Qadr, Allah ubangiji yacika zuciyarmu da natsuwa da ibada. ✹ Ku yi addu’a, ku kusanci Allah, ku yi kyautatawa ga juna! *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._* _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._ *Allah yabamu iko ameen đŸ€ČđŸŒ* _Mustapha Salisu âœđŸŒ_
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 149 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa