KA KYAUTATAWA IYAYENKA.
-
"Sau da yawan gurare a cikin Alƙur'ani mai girma Allah buwayi yakan ra'ɓa bautarsa da kuma kyautatawa iyaye sabida haƙiƙanin girman haƙƙin da suke dashi a kanka, wanda hakan zai nuna maka cewar lallai kuma tabbas kyautatawa iyaye yana daga cikin ibada mai girma wacce Allah ta'ala yake so, sa'ɓa musu kuma yana daga cikin sa'ɓawa Allah. sabida haka ka kyautatawa iyayenka, kada ka sanya su zubda hawaye dominka"
-
"Kada ka yadda iyayenka suyi kuka sabida munin halinka ko rashin kyautata musu, haƙiƙa za kayi ƙarshe mummuna"
-
"Duk wanda za kaga ya mayar da hankalinsa wajen saɓawa iyayensa, to haƙiƙa baisan darajarsu ba, domin haƙiƙa su ne sukayi ɗawainiya dashi tun daga farkon ƙuruciyarsa har zuwa girmansa"
-
Allah ta'ala ka bamu ikon kyautatawa iyayenmu.

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
KA KYAUTATAWA IYAYENKA. - "Sau da yawan gurare a cikin Alƙur'ani mai girma Allah buwayi yakan ra'ɓa bautarsa da kuma kyautatawa iyaye sabida haƙiƙanin girman haƙƙin da suke dashi a kanka, wanda hakan zai nuna maka cewar lallai kuma tabbas kyautatawa iyaye yana daga cikin ibada mai girma wacce Allah ta'ala yake so, sa'ɓa musu kuma yana daga cikin sa'ɓawa Allah. sabida haka ka kyautatawa iyayenka, kada ka sanya su zubda hawaye dominka" - "Kada ka yadda iyayenka suyi kuka sabida munin halinka ko rashin kyautata musu, haƙiƙa za kayi ƙarshe mummuna" - "Duk wanda za kaga ya mayar da hankalinsa wajen saɓawa iyayensa, to haƙiƙa baisan darajarsu ba, domin haƙiƙa su ne sukayi ɗawainiya dashi tun daga farkon ƙuruciyarsa har zuwa girmansa" - Allah ta'ala ka bamu ikon kyautatawa iyayenmu. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 723 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa