*YADDA ZAKI GANE LAFIYAR AL'ADAR KI*
đŽ JA MAI ÆARFI (BRIGHT RED)
Al’ada ce ta lafiya
Jini na fita da kyau daga mahaifa
Yawanci a farkon kwanakin al’ada
đŽ JA MAI DUHU (DARK RED / MAROON)
Jini ya Éan jima a mahaifa kafin fita
Al’ada ce musamman a Æarshen al’ada
đ€ RUWAN KASA (BROWN)
Tsohon jini ne
Yawanci a farkon ko Æarshen al’ada
Ba matsala ba ne idan babu wari ko ciwo
â« BAÆI-BAKI
Jini ya daÉe sosai a mahaifa
Zai iya nuna hormonal imbalance ko jinkirin fitar jini
Idan yana tare da wari ko ciwo, a ga likita
đ©· RUWAN HODA (PINK)
Jini ya gauraye da ruwa (cervical fluid)
Zai iya nuna:
Æarancin estrogen
Gajiya ko damuwa
Farkon ko Æarshen al’ada
đ ORANGE
Jini ya gauraye da ruwa mai Éauke da Æwayoyin cuta
Zai iya nuna infection (kamuwa da cuta)
Idan akwai wari, kaikayi, ko zafi → a ga likita
âȘ TARE DA ÆWARI-ÆWARI (CLOTS)
Æananan Æwari-Æwari al’ada ne
Manyan Æwari-Æwari:
Fibroid
Hormonal imbalance
Zubar jini da yawa.
*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*
_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y
*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085
_Æan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu âđŒ*_