Sunnah ne mai kyau mu nemi afuwar ‘yan’uwanmu Musulmi kafin shigowar watan Ramadan. Don haka, ina neman afuwarka idan na taɓa yi maka wani laifi, ko da sani ko ba da sani ba.

Dan Allah ka gafarce ni, domin mu shiga Ramadan cikin zuciya mai tsabta da ƙaunar juna.

Allah Ya sa mu isa Ramadan cikin koshin lafiya, Ya haɗa zukatanmu, Ya yafe mana kurakuranmu, Ameen

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
Sunnah ne mai kyau mu nemi afuwar ‘yan’uwanmu Musulmi kafin shigowar watan Ramadan. Don haka, ina neman afuwarka idan na taɓa yi maka wani laifi, ko da sani ko ba da sani ba. Dan Allah ka gafarce ni, domin mu shiga Ramadan cikin zuciya mai tsabta da ƙaunar juna. Allah Ya sa mu isa Ramadan cikin koshin lafiya, Ya haɗa zukatanmu, Ya yafe mana kurakuranmu, Ameen *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 804 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa