A duk sanda mutane suka ambace ka da wani mummunan abu (Gulma) to kada ka damu.
Kawai kace: Maraba da wata kyakkyawar lada wacce banyi aikin komi ko na gajiyar da kaina wajen samun ta ba, kawai a sama tazo min.
Lallai mai yin gulmar ka inda hali ka yi masa kyauta, domin shi ɗin yana nauyaya maka mizanin ka na lada ne ba tare da wani aiki ko shan wahala ba.
*GULMA*
wato cin naman mutane yana daga cikin laifuka mafiya girma a Musulunci, kuma yana daga cikin zunuban da mutane suka fi aikatawa yau da kullum, kuma basu dauketa amatsayin wani babban laifi ba.
Hakika ayanzu kusan duk majalisar daka zauna, indai za'ayi zantuka na minti 30, zaiyi wahala baka ji anyi gulmar wani ko wata ba.
Kuma babbar Illar da gulma take dashi shine:
Kaima wanda ake gaya ma zancen kana cikin zunubin laifin.
Mutane sun dauki gulma kamar ba laifi ba, amma ita ce laifin da zata kai mutane masu yawa su afka cikin wuta. Har ma akifar dasu akan fuskokinsu.
Gulma tana cinye ma mutum Kwarjinin fuskarsa, kuma tana dusashe hasken Imanin da yake cikin zuciyarsa.
Ka nisanci gulma, insha Allahu zaka zama na kirki awajen Allah da kuma bayinsa.
*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*
_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y
*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085
_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_