*Mutane da dama suna son aure amma ba sa son bautama aure.*

Su dai buqatar su kar su sha wuyan komi a cikin sa, amma su ji dukkan daɗin dake cikin sa

Sai dai samun hakan yana matuqar wuya, domin shi aure investment ne, dole ka sa jari mai gwaɓi a fannin hakuri, juriya, kawaici, yarda, aminci, ɗawainiya, kiyaye hakkokin juna, samar ma juna nitsuwa, nishaɗi, kiyaye sha'awan juna, bama juna lokaci, kiyaye zargi, qarfafan juna, kyauta da kyauta ma juna, etc.

Matuqar kuna son samun riba mai qauri a cikin investment ɗinku (wato auren ku) dole kuyi hakuri wajen bashi lokaci da sa hankali wajen lura dashi har ya kafu ya kuma bunqasa cikin aminci.

Amma ba yadda za ace ba kuyi investing komi a cikin auren ku ba amma kuna tsammanin samun riba mai kyau a ciki.

matuqar kuna son kuji daɗin aure dole kowa ya kiya kuma ya lura da al'amuran aure ta fannin da ya shafe shi domin kowa da role din da ya ke playing a aure.

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
*Mutane da dama suna son aure amma ba sa son bautama aure.* Su dai buqatar su kar su sha wuyan komi a cikin sa, amma su ji dukkan daɗin dake cikin sa Sai dai samun hakan yana matuqar wuya, domin shi aure investment ne, dole ka sa jari mai gwaɓi a fannin hakuri, juriya, kawaici, yarda, aminci, ɗawainiya, kiyaye hakkokin juna, samar ma juna nitsuwa, nishaɗi, kiyaye sha'awan juna, bama juna lokaci, kiyaye zargi, qarfafan juna, kyauta da kyauta ma juna, etc. Matuqar kuna son samun riba mai qauri a cikin investment ɗinku (wato auren ku) dole kuyi hakuri wajen bashi lokaci da sa hankali wajen lura dashi har ya kafu ya kuma bunqasa cikin aminci. Amma ba yadda za ace ba kuyi investing komi a cikin auren ku ba amma kuna tsammanin samun riba mai kyau a ciki. matuqar kuna son kuji daɗin aure dole kowa ya kiya kuma ya lura da al'amuran aure ta fannin da ya shafe shi domin kowa da role din da ya ke playing a aure. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 812 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa