*ZUWA GA MAI YIN WA'AZI KO RUBUTUN NASIHA.*

Lallai ka sani! Tabbas duk lokacin da kayi yunƙurin yin rubutu ko wata nasiha ga jama'a, to haƙiƙa kana wakiltar Allah da manzonsa ne, sabida haka sai ka kyautata niyyarka, ka kyautata lafuzzanka, ka kuma tsaftace harshenka. sannan kuma kada ka faɗa face sai abin da kake da hujja a kansa don gudun kada ka yiwa Allah da manzonsa ƙarya, kuma kada kayi don ka burge kowa, sai dai kayi domin Allah kawai, domin haƙiƙa shi ne kaɗai zai iya biyanka"
-
"Da yawa suna mantawa da cewa Allah yana kallon dukkanin abin da suke aikatawa a rayuwarsu, wannan dalilin yasa idan suka tashi yin rubutu ko wani abu suke yin son ransu, basa duba haƙƙin Allah a cikinsa"
-
"Hatta da yawa daga cikin masu yin rubutu a social media, ko yin wata ƴar nasiha, zamiya takan ɗan ɗaukesu su dinga yin abin da basuda hujja a kansa, wataƙila ko don neman suna ko don son su burge wani, SubhanAllah.

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

_*WhatsApp Channel*_
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

*_Facebook_*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

_Ɗan Uwanku Amusulunci_
_*Mustapha Salisu ✍🏼*_
*ZUWA GA MAI YIN WA'AZI KO RUBUTUN NASIHA.* Lallai ka sani! Tabbas duk lokacin da kayi yunƙurin yin rubutu ko wata nasiha ga jama'a, to haƙiƙa kana wakiltar Allah da manzonsa ne, sabida haka sai ka kyautata niyyarka, ka kyautata lafuzzanka, ka kuma tsaftace harshenka. sannan kuma kada ka faɗa face sai abin da kake da hujja a kansa don gudun kada ka yiwa Allah da manzonsa ƙarya, kuma kada kayi don ka burge kowa, sai dai kayi domin Allah kawai, domin haƙiƙa shi ne kaɗai zai iya biyanka" - "Da yawa suna mantawa da cewa Allah yana kallon dukkanin abin da suke aikatawa a rayuwarsu, wannan dalilin yasa idan suka tashi yin rubutu ko wani abu suke yin son ransu, basa duba haƙƙin Allah a cikinsa" - "Hatta da yawa daga cikin masu yin rubutu a social media, ko yin wata ƴar nasiha, zamiya takan ɗan ɗaukesu su dinga yin abin da basuda hujja a kansa, wataƙila ko don neman suna ko don son su burge wani, SubhanAllah. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
WHATSAPP.COM
ADDINI NASIHA NE
Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
Love
1
0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa