DUNIYA.
-
"Ita duniya abar tsoro ce, kada ka ɗamfara kanka gareta kuma kayi tsammanin za ka gama da ita lafiya, da yawa sun biyewa duniya amma ƙarshe ta kaisu ga halaka. Morewarka da duniya shi ne ya zamto cewa ka nemi yardar Allah a cikinta, kuma ka kyautata aiyukanka a cikinta domin samun ingancin lahirarka"
-
"Da yawa mukan fifita rayuwar duniyarmu fiye da ta lahira, mukan bawa rayuwar duniya muhimmanci da amana fiye da yadda muke bawa rayuwar lahira, da ba tare da muna yin dubi da cewa haƙiƙa rayuwar lahirar itace madauwamiya ba"
-
"Za ka samu da da yawa daga cikinmu sukanyi saɓon Allah iri-iri duk don neman duniya, wanda haƙiƙa wannan alamu ne da suke nuni da cewa tabbas bawa ya kama hanyar halaka"
DUNIYA. - "Ita duniya abar tsoro ce, kada ka ɗamfara kanka gareta kuma kayi tsammanin za ka gama da ita lafiya, da yawa sun biyewa duniya amma ƙarshe ta kaisu ga halaka. Morewarka da duniya shi ne ya zamto cewa ka nemi yardar Allah a cikinta, kuma ka kyautata aiyukanka a cikinta domin samun ingancin lahirarka" - "Da yawa mukan fifita rayuwar duniyarmu fiye da ta lahira, mukan bawa rayuwar duniya muhimmanci da amana fiye da yadda muke bawa rayuwar lahira, da ba tare da muna yin dubi da cewa haƙiƙa rayuwar lahirar itace madauwamiya ba" - "Za ka samu da da yawa daga cikinmu sukanyi saɓon Allah iri-iri duk don neman duniya, wanda haƙiƙa wannan alamu ne da suke nuni da cewa tabbas bawa ya kama hanyar halaka"
Love
1
0 Comments 0 Shares 487 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa