ƘALUBALE a zaman aure yayi mata yawa shine tayi status tana cewa
ina ma ace ita namiji ne ba mace da duk batasha wannan wahalar ba,
Ɗaya daga cikin malumanta ya tura mata wannan photon amma beyi mata bayanin abinda yake nufiba,
To bari kiji wannan photon babban darasi ne a rayuwa,

Zaki yana jin yunya bazai rayuba saiya kama barewa,
Ita kuma barewa tana gudu ne domin ta rayu,

To anan wanene baya cikin ƘALUBALE?

ko ki zama barewa, ko kizama zaki dole sai kinyi gudu kafin ki rayu,

ƘALUBALE ba daga jinsi bane ƙa'ida ce ta halitta namiji da mace kowa yana da nasa, saidai muyi addu'a ALLAH ya bamu damar maganin matsalar mu.🫱🫱

*_Muyi sharing domin al'umma su amfana._*

_Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._

*Allah yabamu iko ameen 🤲🏼*

_Mustapha Salisu ✍🏼_
ƘALUBALE a zaman aure yayi mata yawa shine tayi status tana cewa ina ma ace ita namiji ne ba mace da duk batasha wannan wahalar ba, Ɗaya daga cikin malumanta ya tura mata wannan photon amma beyi mata bayanin abinda yake nufiba, To bari kiji wannan photon babban darasi ne a rayuwa, Zaki yana jin yunya bazai rayuba saiya kama barewa, Ita kuma barewa tana gudu ne domin ta rayu, To anan wanene baya cikin ƘALUBALE? ko ki zama barewa, ko kizama zaki dole sai kinyi gudu kafin ki rayu, ƘALUBALE ba daga jinsi bane ƙa'ida ce ta halitta namiji da mace kowa yana da nasa, saidai muyi addu'a ALLAH ya bamu damar maganin matsalar mu.🫱🫱 *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._* _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._ *Allah yabamu iko ameen 🤲🏼* _Mustapha Salisu ✍🏼_
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 218 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa