*Daga Abi Hurairah Allah yarda dashi ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: "Lallai wani mutun ya tafi ziyarar ɗan uwansa a wata Al-Qarya daban, sai Allah ya tura masa wani Mala'ika akan hanyarsa, lokacin Mala'inkan ya isa gareshi sai ya ce: Ina zaka je"? Sai ya ce: "Zan je ziyarar dan uwana, sai Mala'ikan ya ce: "Shin zaka jene dan ƙwadayin wani abu da kakeso ya baka"? Sai ya ce: "A'a babu abinda zai kaini zuwa wajan sai dan ina son sa dan Allah kadai". Sai Mala'ikan ya ce da shi: "Ni dan Saƙon Allah ne, hakika Allah yana son ka kamar yadda kake son dan uwanka dan shi".*
صحيح مسلم 2567