Muhimmancin Tsare Harshe a Ramadan

Ya mai azumi, ka sani cewa azumi ba wai hana cin abinci da sha kawai ba ne. Azumi yana nufin ka tsare harshenka daga ƙarya, gulma, zagi, da duk abin da zai rage maka lada.
Annabi ﷺ ya ce:
"Duk wanda bai bar faɗin ƙarya da aikata ta ba, to Allah ba Ya da buƙatar ya bar abincinsa da shansa."
Ramadan wata ne na tsarkake zuciya da gyara hali. Idan muka tsare harshe, muka nisanci gulma da saɓo, ladan azuminmu zai cika, kuma rahamar Allah za ta sauka a kanmu.

Mu yawaita ambaton Allah (Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar)
Istigfari
Salati ga Annabi ﷺ
Allah Ya sa mu dace 🤲
Muhimmancin Tsare Harshe a Ramadan Ya mai azumi, ka sani cewa azumi ba wai hana cin abinci da sha kawai ba ne. Azumi yana nufin ka tsare harshenka daga ƙarya, gulma, zagi, da duk abin da zai rage maka lada. Annabi ﷺ ya ce: "Duk wanda bai bar faɗin ƙarya da aikata ta ba, to Allah ba Ya da buƙatar ya bar abincinsa da shansa." Ramadan wata ne na tsarkake zuciya da gyara hali. Idan muka tsare harshe, muka nisanci gulma da saɓo, ladan azuminmu zai cika, kuma rahamar Allah za ta sauka a kanmu. Mu yawaita ambaton Allah (Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar) Istigfari Salati ga Annabi ﷺ Allah Ya sa mu dace 🤲
Love
2
0 التعليقات 0 المشاركات 713 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa