*Rayuwar yau sai mutum ya dage da zikirin safiya da maraice, domin neman tsarin Allah daga sharrin zuciya da sharrin shaiɗan da sharrin mutane masu sharri. Wani hakan nan ba ka yi masa komai ba, ba ka tsare masa komai amma sai ya riƙa neman yadda zai cutar da kai. Amma idan kana azkar, sai a ƙulla maka tuggu, Allah Ya warware ba tare da ma ka sani ba. Kada ka yi wasa da neman kariyar Allah. Wajen Allah ne kaɗai mafaka take.*

Love
1
0 Commentaires 0 Parts 229 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa