WADANNE NE WANZAZZUN AYYUKA NA GARI?

Allah سبحانه وتعالى yana cewa:

"والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير املا."
".. wanzazzun ayyuka na gari kuwa su suka fi lada a wurin Ubangijinka kuma su ne buri mafi alheri." Kahf: 46

◾ Annabi صلى الله عليه وسلم ya ce: "Fadar: Subhànallah wal Hamdu Lillah wa La-ilaha Illallah wal Lahu Akbar suna daga cikin wanzazzun ayyuka na gari." Ibn Jarir, Jami'ul Bayan

◾ An tambayi Sayyidna Usman رضي الله عنه cewa: "Mene ne wanzazzun ayyuka? Sai ya ce: "Su ne fadar: La ilaha illallah wa Subhànallah wal Hamdu Lillah Wallahu Akbar wa La Haula wala Quwwata Illa billah." Ahmad:513

Ayyuka da maganganu na kwarai su suka fi lada a wurin Ubangiji fiye da duk abin da duniya ta kunsa na dukiya da kawarta, kuma su ne mafi alherin abin da mutum zai yi burinsa a lahira. Domin kyale kyalen duniya masu karewa ne, amma ayyuka na kwarai wanzazzu ne har abada.

Ayyukan kwarai wanzazzu sun kunshi duk wasu ayyukan da'a ga Allah سبحانه وتعالى, kamar sallah da zakka da sadaka da Hajji da zikiri da kula da hakkokin iyali da na dabbobi ....
WADANNE NE WANZAZZUN AYYUKA NA GARI? Allah سبحانه وتعالى yana cewa: "والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير املا." ".. wanzazzun ayyuka na gari kuwa su suka fi lada a wurin Ubangijinka kuma su ne buri mafi alheri." Kahf: 46 ◾ Annabi صلى الله عليه وسلم ya ce: "Fadar: Subhànallah wal Hamdu Lillah wa La-ilaha Illallah wal Lahu Akbar suna daga cikin wanzazzun ayyuka na gari." Ibn Jarir, Jami'ul Bayan ◾ An tambayi Sayyidna Usman رضي الله عنه cewa: "Mene ne wanzazzun ayyuka? Sai ya ce: "Su ne fadar: La ilaha illallah wa Subhànallah wal Hamdu Lillah Wallahu Akbar wa La Haula wala Quwwata Illa billah." Ahmad:513 Ayyuka da maganganu na kwarai su suka fi lada a wurin Ubangiji fiye da duk abin da duniya ta kunsa na dukiya da kawarta, kuma su ne mafi alherin abin da mutum zai yi burinsa a lahira. Domin kyale kyalen duniya masu karewa ne, amma ayyuka na kwarai wanzazzu ne har abada. Ayyukan kwarai wanzazzu sun kunshi duk wasu ayyukan da'a ga Allah سبحانه وتعالى, kamar sallah da zakka da sadaka da Hajji da zikiri da kula da hakkokin iyali da na dabbobi ....
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 463 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa