WASIYYA🫒

Ku kwantar da hankalinku da kuma zuciyoyinku domin Wannan duniya dai wurin zama ne na ɗan lokaci ne kaɗan. Idan akwai abin da ya dace ku damu da shi, to ku damu da lahira.

Domin Lahira wajen zama ne da Ake dawwama har abada, wadda ba za a sake fita daga cikin ta ba.

Sannan mu sani duk wani Abu da za'a Gabatarwa Bawa A gobe ƙiyama — zai kasance daga Abubuwan da bawa ya Aikata sannan ya Rayu akan sa.

Shine za'a Gabatar masa — Mai kyau ko Mara kyau.

Idan kuna fuskantar matsaloli a nan Gidan Duniya.

Mu dinga tunawa da cewa: ba za ku same su a can ba don haka Ku yi haƙuri domin Daman Allaah ya halicce ku ne domin ya Jarrabeku.

Tabbas Allah zai saukar da ni’imominsa, Ga mutanen da. Sukayi Riƙo da Haƙuri sannan kuma sukayi Riƙo da Ayyukan Alkhairi.

Kada ku zama masu tsananin ƙaunar duniya, Domin duk wani abu na duniya kuke Gani — Jin daɗine Na wani lokaci kaɗan.

Kun zo cikin wannan Duniyar babu komai — sannan a cikin ta zaku Nema komai, sannan ku Tafi babu komai sai taqwah da kuma Ayyukan ku na Alkhairi ds sharri.

Dan haka, mu Maida Hankali wajen yin Abinda Ya dace kafin mutuwa Ta zo mana.

Ayi haƙuri domin Wata rana za ta zo da Allah zai faranta maku rai ƙwarai, har za ku manta da dukkan baƙin cikinku.

Mu tashi sosai wajen Neman Al-Jannah.

Allaah ya sanya mu cikin mutanen Al-Jannah, Sannan kuma ya karemu daga wuta.
WASIYYA🫒 Ku kwantar da hankalinku da kuma zuciyoyinku domin Wannan duniya dai wurin zama ne na ɗan lokaci ne kaɗan. Idan akwai abin da ya dace ku damu da shi, to ku damu da lahira. Domin Lahira wajen zama ne da Ake dawwama har abada, wadda ba za a sake fita daga cikin ta ba. Sannan mu sani duk wani Abu da za'a Gabatarwa Bawa A gobe ƙiyama — zai kasance daga Abubuwan da bawa ya Aikata sannan ya Rayu akan sa. Shine za'a Gabatar masa — Mai kyau ko Mara kyau. Idan kuna fuskantar matsaloli a nan Gidan Duniya. Mu dinga tunawa da cewa: ba za ku same su a can ba don haka Ku yi haƙuri domin Daman Allaah ya halicce ku ne domin ya Jarrabeku. Tabbas Allah zai saukar da ni’imominsa, Ga mutanen da. Sukayi Riƙo da Haƙuri sannan kuma sukayi Riƙo da Ayyukan Alkhairi. Kada ku zama masu tsananin ƙaunar duniya, Domin duk wani abu na duniya kuke Gani — Jin daɗine Na wani lokaci kaɗan. Kun zo cikin wannan Duniyar babu komai — sannan a cikin ta zaku Nema komai, sannan ku Tafi babu komai sai taqwah da kuma Ayyukan ku na Alkhairi ds sharri. Dan haka, mu Maida Hankali wajen yin Abinda Ya dace kafin mutuwa Ta zo mana. Ayi haƙuri domin Wata rana za ta zo da Allah zai faranta maku rai ƙwarai, har za ku manta da dukkan baƙin cikinku. Mu tashi sosai wajen Neman Al-Jannah. Allaah ya sanya mu cikin mutanen Al-Jannah, Sannan kuma ya karemu daga wuta.
0 التعليقات 0 المشاركات 144 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa