KAR KA WUCE BAKA RUBUTA "IN SHA ALLAH"

Dan uwa, ko da komai ya tabarbare maka, ka rike wadannan alkawuran guda 19 a zuciyarka:

1. Labarinka zai canza nan bada jimawa ba.

2. Hawayenka zasu bushe nan bada jimawa ba.

3. Budinka yana nan tafe nan bada jimawa ba.

4. Wahalarka tana gab da karewa.

5. Hanyarka zata haska nan bada jimawa ba.

6. Warakarka tana nan tafe.

7. Natsuwar zuciyarka zata dawo.

8. Farin cikinka zai cika.

9. Yanayin rayuwarka zai canza.

10. Zafin da kake ji zai wuce.

11. Haskenka zai bayyana.

12. Karfinka zai karu.

13. Kofofin alheri zasu bude maka.

14. Duniya zata gane darajarka.

15. Lokacinka zai yi nan bada jimawa ba.

16. Guminka zai biya ka.

17. Mafarkinka zai zama gaskiya.

18. Za a tuna sunanka da alheri.

19. Za a ji muryarka.

Komai tsawon dare, dole gari zai waye.

Labarinka bai kare ba, har yanzu ana kan rubuta shi ne. Kuma babi na gaba shi ne inda nasararka take.
Kada ka tsaya.

Ranakun farin ciki ba wai suna nan tafe ba ne kawai, Sun riga sun kamo hanyan IN SHA ALLAH.

Abba tarika 10 ✍️
KAR KA WUCE BAKA RUBUTA "IN SHA ALLAH" Dan uwa, ko da komai ya tabarbare maka, ka rike wadannan alkawuran guda 19 a zuciyarka: 1. Labarinka zai canza nan bada jimawa ba. 2. Hawayenka zasu bushe nan bada jimawa ba. 3. Budinka yana nan tafe nan bada jimawa ba. 4. Wahalarka tana gab da karewa. 5. Hanyarka zata haska nan bada jimawa ba. 6. Warakarka tana nan tafe. 7. Natsuwar zuciyarka zata dawo. 8. Farin cikinka zai cika. 9. Yanayin rayuwarka zai canza. 10. Zafin da kake ji zai wuce. 11. Haskenka zai bayyana. 12. Karfinka zai karu. 13. Kofofin alheri zasu bude maka. 14. Duniya zata gane darajarka. 15. Lokacinka zai yi nan bada jimawa ba. 16. Guminka zai biya ka. 17. Mafarkinka zai zama gaskiya. 18. Za a tuna sunanka da alheri. 19. Za a ji muryarka. Komai tsawon dare, dole gari zai waye. Labarinka bai kare ba, har yanzu ana kan rubuta shi ne. Kuma babi na gaba shi ne inda nasararka take. Kada ka tsaya. Ranakun farin ciki ba wai suna nan tafe ba ne kawai, Sun riga sun kamo hanyan IN SHA ALLAH. Abba tarika 10 ✍️
Love
1
0 Comments 0 Shares 146 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa