Zoomer Africa
๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ๐Ÿ•Š๏ธ
*Ya Allah (Azzawajall), a sabuwar shekarar nan Ka azurta mu da damar yin aikin Hajji kuma Ka ba mu sa’ar ziyartar Madinah Mai tsarki cikin ladabi da girmamawa Amin, saboda darajar Annabi mai aminci ๏ทบ.*
534 Views