*π€π½πΌπππΌπππ πΏπΌ ππΌππππΌπ€*
*A rayuwa, za ka fuskanci lokutan da dole ne ka yi bankwana da abubuwan da ba sa amfanar kwanciyar hankalinka, kamar wasu mutane, wasu Ιabi'u, ko ma muhallin da kake ciki.*
_*Kada ka ji tsoron yin waΙannan bankwanan; wannan ce hanyar da za ka zama mutum mafi inganci. Kowane bankwana yana buΙe kofa ne ga wani abu mafi alkhairi. Ka saki zuciyarka, ka ci gaba, kuma ka rungumi kwanciyar hankali.*_