*"Kada ka damu idan abubuwa basa tafiya da sauri kamar yadda kake so. Komai yana zuwa a lokacin da Allah ya tsara. Rayuwa ba gasa bace, hanya ce. Kowanne mutum na da lokacinsa. Ka kasance mai haÆuri, ka ci gaba da yi wa kanka addu'a, domin komai zai zo daidai a lokacin da ya fi dacewa."*
đż *Ka yarda da tafiyar Allah, ka yi nisa da zuciya mai shakkar Æaddara.*