*đŸ•ŠïžMANZON ALLAH S,A,W YACEđŸ•Šïž*

*Da ace kun san abin da na sani game da al’amuran lahira, da kun rage dariya, kun yawaita kuka😱*


*[Sahih al-Bukhari, Hadisi mai lamba: 6486]*

*Wannan hadisin yana tunatar da mu muhimmancin natsuwa da tunani a kan lahira, maimakon yawan wasa da dariya. Ka karanta, ka tunani, ka gyara*
*đŸ•ŠïžMANZON ALLAH S,A,W YACEđŸ•Šïž* *Da ace kun san abin da na sani game da al’amuran lahira, da kun rage dariya, kun yawaita kuka😱* *[Sahih al-Bukhari, Hadisi mai lamba: 6486]* *Wannan hadisin yana tunatar da mu muhimmancin natsuwa da tunani a kan lahira, maimakon yawan wasa da dariya. Ka karanta, ka tunani, ka gyara*
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 155 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa