*ME CECE SALLAH*
Sallah na nufin addu'a.
Amma a shari'ance ibada ce ma'abociyar karatu da ayyuka kebabbu, da ake fara ta da kabbara a kuma rufe ta da sallama, sallah ita ce rukuni na biyu a cikin Addinin Musulunci bayan kalmar shahada, wato (ASH'HADU AN LA ILAHA ILALLAHU WA ASH'HADU ANNA MUHAMMADAN RASULULLAH) sai ita.
kuma ita ce kashin bayan addini, saboda girmanta da matsayinta Allah bai aiko mala’ika da ita ba sai Allah Madaukakin Sarki Ya kirawo Annabi (SAW) a daren Isra’i da Mi’iraji ya bashi ita. Yana daga girman sallah ambatonta da Allah Madaukakin Sarki Yayi sau hamsin da takwas (58) a cikin Alkur’ani, kamar inda yake cewa:
{وَأَقِيمُوا الصَّلَوةَ} [البقرة: 43]
Ma'ana: "Ku tsaida sallah"
{قُلْ لِعِبَادِيَ الَّذِينَ آمَنُوا يُقِيمُوا الصَّلَوةَ}[إبراهيم: 31]
Ma'ana: "Ka fada (Ya Muhammad S.A.W) ga bayina da suka yi imani su tsaida sallah".
Da sauran wurare a cikin Alqur'ani da dama.
Annabi (SAW) yana cewa: “Bainar rajuli wabainal kufri tarkus salati” (Rawahu Muslim).
Ma’ana: “Tsakanin mutum da kafirci shine barin sallah”.
Kuma ana umartar karamin yaro da yin Sallah tun yana dan shekara bakwai, kuma in ya kai shekara goma a doke shi in ya ki yi.
Sallah bata yiwuwa sai da alwala.
*🕌IRSHADUL UMMAH WHATSAPP, 07060902016*
_Bin Muhammad✍️_