*💥Gyara kayan ka💥*
*AlHERIN UWA BAI DA IYAKA*
_Mahaifiya (uwa) ta daban ce, Allah ka sakama duk wata mahaifiya da gidan aljannah, Amin ya hayyu ya qayyum_

https://whatsapp.com/channel/0029VbBOO2D9hXFFa1pr7z0w
*💥Gyara kayan ka💥* *AlHERIN UWA BAI DA IYAKA* _Mahaifiya (uwa) ta daban ce, Allah ka sakama duk wata mahaifiya da gidan aljannah, Amin ya hayyu ya qayyum_ https://whatsapp.com/channel/0029VbBOO2D9hXFFa1pr7z0w
WHATSAPP.COM
IRSHADUL-UMMAH🕋
Channel • 147 followers • Zauren irshadul umma naku ne don tunatarwa, ilimantarwa tare da fadakarwa Mu kan tabbatar da ingancin zance kafin mu kawoshi wannan zaure A koda yaushe muna maraba da wadan da zasu bada tasu gudummawa a wannan tafiya , tabbas ribar ilimi mai amfani na riskar mamaci a qabarinsa. Mu dalibban ilimi ne ba masu fatawa ba ko fassarar mafalki ba sai dai mu kan bada shawarwari akan abubuwan da suka shige duhu gwargwadon fahimtarmu Mu taimaki juna wajen yada alkhairi don sadaka ce mai gudana. Jazakumullah.
Love
1
0 Comments 0 Shares 327 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa