*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]*

*NASIHAR MU TA YAU*
```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce.

*Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce. *Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 134 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa