RAMADAN TAFSEER 2026
(KARATUN RUFEWA)
đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–đź“–

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

📺. Domin Kallon Video
https://youtu.be/nnOZAU1i9xA

đź“». Domin Sauraron Audio
https://t.me/Sautulqurantv

Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
RAMADAN TAFSEER 2026 (KARATUN RUFEWA) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. 📺. Domin Kallon Video https://youtu.be/nnOZAU1i9xA 📻. Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 475 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa