*ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]*

*NASIHARMU TA YAU*
đź’ĄGwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka.

*Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamu🕌🕋📿*
*ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]* *NASIHARMU TA YAU* 💥Gwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka. *Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamu🕌🕋📿*
Love
2
1 Comments 0 Shares 455 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa