*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ALHAMIS]*

*NASIHAR MU TA YAU*
```A rayuwa kayi iyakar yaki da zuciyar ka ganin alkhairin ka ya rinjayi kishiyar sa, ba wanda zai ce baida kuskure, domin hanyar zuwa ga Ubangiji tana da tsowon gaske, ba dole ne sai ka kai kurewa ba, abinda akeso ka mutu a hanyar.

*Ya Ubangiji ka dauki rayukan mu muna kan hanya madaidaiciya Ameen ya Allahu.*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ALHAMIS]* *NASIHAR MU TA YAU* ```A rayuwa kayi iyakar yaki da zuciyar ka ganin alkhairin ka ya rinjayi kishiyar sa, ba wanda zai ce baida kuskure, domin hanyar zuwa ga Ubangiji tana da tsowon gaske, ba dole ne sai ka kai kurewa ba, abinda akeso ka mutu a hanyar. *Ya Ubangiji ka dauki rayukan mu muna kan hanya madaidaiciya Ameen ya Allahu.*
Love
2
0 Comments 0 Shares 142 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa