*YA KE ''YAR UWA MACE KI SAN DA WANNAN*
👇👇👇👇
Fitar jinin haila ga ''Yaa mace shine lafiyar ta da cikar ta na mace, addini ya tabbatar da cewa mace mai yin haila ita ce ake sa rai da zata iya daukar ciki a kowane lokaci, duk dadewar da tayi a gidan aure bata samu ciki ba in dai duk wata tana ganin hailar ta to tabbas akwai yiyuwar samun ciki a tare da ita komai dadewa in shaa Allah, Amma wacce bata yin haila bata daukar ciki ballantana ma ta haife shi.

Rashin yin jinin haila ga mace ba lafiya bace ciwo ne babba, fitar jinin haila ga mace shine yake tabbatar da cewa lafiyayya ce.


https://chat.whatsapp.com/E73xD38Rf5qCWByWzrNmhy?mode=gi_t
*YA KE ''YAR UWA MACE KI SAN DA WANNAN* 👇👇👇👇 Fitar jinin haila ga ''Yaa mace shine lafiyar ta da cikar ta na mace, addini ya tabbatar da cewa mace mai yin haila ita ce ake sa rai da zata iya daukar ciki a kowane lokaci, duk dadewar da tayi a gidan aure bata samu ciki ba in dai duk wata tana ganin hailar ta to tabbas akwai yiyuwar samun ciki a tare da ita komai dadewa in shaa Allah, Amma wacce bata yin haila bata daukar ciki ballantana ma ta haife shi. Rashin yin jinin haila ga mace ba lafiya bace ciwo ne babba, fitar jinin haila ga mace shine yake tabbatar da cewa lafiyayya ce. https://chat.whatsapp.com/E73xD38Rf5qCWByWzrNmhy?mode=gi_t
Love
2
0 Comments 0 Shares 532 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa