*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [TALATA]*

*NASIHARMU TA YAU*
```Wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba za suyi fari ba, ga gilli a zuciyar su ga kuma rashin adalcin zance kanayin kuskure daya zasu mantar da duk alkhairin ka kamar dama jiran ka suke yi.

*Ya ubangiji ka sa mu zama masu yiwa 'Yan uwanmu uzuri arayuwa Amin ya Allahu.*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [TALATA]* *NASIHARMU TA YAU* ```Wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba za suyi fari ba, ga gilli a zuciyar su ga kuma rashin adalcin zance kanayin kuskure daya zasu mantar da duk alkhairin ka kamar dama jiran ka suke yi. *Ya ubangiji ka sa mu zama masu yiwa 'Yan uwanmu uzuri arayuwa Amin ya Allahu.*
Love
2
1 Comments 0 Shares 142 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa