Zoomer Africa
RAMADAN TAFSEER 2026
(TAFSIRIN YAMMA)
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Litinin 13/Ramadan/1447 cikin Suratu Faɗir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

đŸ“ș. Domin Kallon Video
https://youtu.be/_YqRgNMmokI

đŸ“». Domin Sauraron Audio
https://t.me/Sautulqurantv

Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
Love
2
657 Vues