*đŸ’„AZUMINKU YA KARYEđŸ’„*
*Yin jima'i a tsakar rana ana azumi*
Ma'auratan da suka yi jima'i a tsakar rana, alhalin ana azumin Ramadan, azuminsu ya karye, kuma za su fuskanci hukunci mai tsanani. Dole ne wanda ya yi jima'i da tsakar rana ana azumi ya yi kaffara, wanda ya haɗa da ÆŽanta bawa, ko azumin wata biyu a jere, ko kuma ciyar da matalauta guda sittin idan ba ya da ikon yin sauran.
*đŸ’„AZUMINKU YA KARYEđŸ’„* *Yin jima'i a tsakar rana ana azumi* Ma'auratan da suka yi jima'i a tsakar rana, alhalin ana azumin Ramadan, azuminsu ya karye, kuma za su fuskanci hukunci mai tsanani. Dole ne wanda ya yi jima'i da tsakar rana ana azumi ya yi kaffara, wanda ya haɗa da ÆŽanta bawa, ko azumin wata biyu a jere, ko kuma ciyar da matalauta guda sittin idan ba ya da ikon yin sauran.
Love
2
1 Commentaires 0 Parts 180 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa