*ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR [LAHADI]*
*NASIHAR MU TA YAU*
Sallar Asuba haske ce ga rayuwar mumini. Wanda ya kiyaye ta a kan lokaci, Allah zai sanya masa albarka a yinin sa, ya kare shi daga sharri, ya kuma rubuta masa lada mai yawa. Kada barcin duniya ya hana mu hasken sallar Asuba, domin ita ce mabuɗin nasara.
*Ya Allah ka sada mu da Alkhairin duniya da lahira, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*