*TAMBAYA*
Aslm inayini mlm yagida y ibada Dan Allah mlm inada tambaya,nida saurayina munsaba Chewa junanmu I love you to mlm da,azumima Kuma munkasancemunafadawa junanmu shinenache malam menene matsayin azumimmu be6achiba kodai mudenafadawa junanmu

*AMSA*
Wa'alaikumus salam, lfy qalau, Alhamdulillah!!
Azuminku yana nan bai karye ba sai dai ku guji abubuwan da suke karye azumi, idan kika san cewa idan yace miki i love you kina jin dadi kina jin wani iri daban to baya halatta a cikin azumi ku gayawa juna irin wadannan kalamai masu tayar da sha'awa domin suna karya azumi, dan haka sai a guji duk wani abu na alaka tsakanin namiji da mace wanda yake tayar da sha'awa har ya kai ga karye azumi.

Wallahu A'alam

https://chat.whatsapp.com/KcK7zhAOA9NI26DSRCbNW8?mode=gi_t
*TAMBAYA* Aslm inayini mlm yagida y ibada Dan Allah mlm inada tambaya,nida saurayina munsaba Chewa junanmu I love you to mlm da,azumima Kuma munkasancemunafadawa junanmu shinenache malam menene matsayin azumimmu be6achiba kodai mudenafadawa junanmu *AMSA* Wa'alaikumus salam, lfy qalau, Alhamdulillah!! Azuminku yana nan bai karye ba sai dai ku guji abubuwan da suke karye azumi, idan kika san cewa idan yace miki i love you kina jin dadi kina jin wani iri daban to baya halatta a cikin azumi ku gayawa juna irin wadannan kalamai masu tayar da sha'awa domin suna karya azumi, dan haka sai a guji duk wani abu na alaka tsakanin namiji da mace wanda yake tayar da sha'awa har ya kai ga karye azumi. Wallahu A'alam https://chat.whatsapp.com/KcK7zhAOA9NI26DSRCbNW8?mode=gi_t
Love
3
1 Commentaires 0 Parts 1K Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa