*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]*

*NASIHARMU TA YAU*
```Kabari shine chikakken adalin alkali, domin kuwa duk abinda ka tarar a chiki kada Kayi kuka da kowa don kuwa ba shakka da kayanka kaje duk abunda ka shuka tabbas shi zaka girba.

*Ya Allah kabamu Ikon yin Kyakkyawan guzuri kafin mu bakunchi wannan gida Ameen ya Allahu.🕌🕋📿*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]* *NASIHARMU TA YAU* ```Kabari shine chikakken adalin alkali, domin kuwa duk abinda ka tarar a chiki kada Kayi kuka da kowa don kuwa ba shakka da kayanka kaje duk abunda ka shuka tabbas shi zaka girba. *Ya Allah kabamu Ikon yin Kyakkyawan guzuri kafin mu bakunchi wannan gida Ameen ya Allahu.🕌🕋📿*
Love
1
1 التعليقات 0 المشاركات 212 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa