*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]*

*NASIHAR MU TA YAU*
```Ko ka bautawa Allah ko Kar ka bautawa Allah dole dai sai ka koma ga Allah, Dan haka zabi ya rage wajen ka, Allah dai Al'hayyu Al'Qayyum ne Rayayye ne kuma baya mutuwa, yana madakata yana jiran kowa, kuma dole sai an hadu.

*Ya Allah ka bamu ikon bauta maka a cikin abinda kai kadai ake bautawa, kasa mu hadu da kai muna masu imani Amin ya Allahu*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [LARABA]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Ko ka bautawa Allah ko Kar ka bautawa Allah dole dai sai ka koma ga Allah, Dan haka zabi ya rage wajen ka, Allah dai Al'hayyu Al'Qayyum ne Rayayye ne kuma baya mutuwa, yana madakata yana jiran kowa, kuma dole sai an hadu. *Ya Allah ka bamu ikon bauta maka a cikin abinda kai kadai ake bautawa, kasa mu hadu da kai muna masu imani Amin ya Allahu*
Love
1
1 Comments 0 Shares 223 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa