*🕊️SADAQAH..🕊️*
*Idan kana fuskantar damuwa cuta ko wahala kada ka manta da sadaqa Domin Sadaqa tana fitar da mutum daga duhu zuwa haske tana janyo rahamar Allah tana kare bala’i da cuta kuma tana ƙara albarka cikin dukiyarka Ka yawaita bayarwa ko da kaɗan ne domin yana da tasiri mai girma a gaban Ubangiji...👌🏻*