🕊️🕊️🕊️🕊️
*Duk wanda Allah Ya halitta yana da nasa ni'imomi daban, jarrabawa daban, labari daban, da kuma darussa daban. Kada ka taba kallon rayuwar wani ka ce kai ba ka da komai. Kai ma kana da dimbin ni'imomin da Ubangijinka Ya yi maka. ❤️ 💯*
🕊️🕊️🕊️🕊️ *Duk wanda Allah Ya halitta yana da nasa ni'imomi daban, jarrabawa daban, labari daban, da kuma darussa daban. Kada ka taba kallon rayuwar wani ka ce kai ba ka da komai. Kai ma kana da dimbin ni'imomin da Ubangijinka Ya yi maka. ❤️ 💯*
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 139 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa