🕊️🕊️🕊️🕊️
*muhimmancin hakuri da tawakkali ga Allah. Duk wanda ya yarda da Allah toh Allah zai isar masa Akan komai*

*Ku karfafa gwiwa; duk abin da Allah ya qaddara, shi ne mafi alheri.*

*Rayuwa tana tafiya, amma kyawawan ayyuka suna dawwama. Ku yi sabon tunani duniya wuri ne na gwaji, kuyi aikin alheri don samun kyakkyawar makoma.*
🕊️🕊️🕊️🕊️ *muhimmancin hakuri da tawakkali ga Allah. Duk wanda ya yarda da Allah toh Allah zai isar masa Akan komai* *Ku karfafa gwiwa; duk abin da Allah ya qaddara, shi ne mafi alheri.* *Rayuwa tana tafiya, amma kyawawan ayyuka suna dawwama. Ku yi sabon tunani duniya wuri ne na gwaji, kuyi aikin alheri don samun kyakkyawar makoma.*
Love
1
0 Comments 0 Shares 442 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa