*🕊️JUMA’A MAI ALBARKA..🕌🕊️*
*Wannan rana ce ta musamman da ta fi girma a wurin Allah Ta’ala…*
*Ya ku muminai Idan aka yi kiran sallah a ranar Juma’a ku nufi zuwa wajen ambaton Allah ku daina kasuwanci Wannan ne mafi alheri a gare ku, idan kun sani*
*(Suratul Jumu’ah: 9)*
*Me yasa Juma’a ta ke da girma? Ranar Juma’a ita ce shugabar dukkan ranaku kuma mafi girma a wurin Allah fiye da Idul Adha da Idul Fitr Tana ɗauke da manyan alamu guda 5*
*1️⃣ A wannan rana Allah (SWT) ya halicci Annabi Adamu (AS)*
*2️⃣ A wannan rana ne aka saukar da shi duniya*
*3️⃣ A wannan rana ne aka karɓi ransa*
*4️⃣ A cikinta akwai wani lokaci na musamman da duk abin da bawa ya roƙa in ba haram ba za a ba shi*
*5️⃣ Kuma ranar Alƙiyama za ta auku ne a Juma’a*
*Ibn Majah ya ruwaito cewa babu wani mala’ika ko sama ko ƙasa ko iska ko dutse ko teku da ba ya tsoron wannan rana mai girma*
*Mu yawaita salati ga Annabi ﷺ mu kuma nemi gafara da rahamar Allah a wannan rana mai albarka Juma’a Mubarak 🙏🏻*