🕊️🕊️🕊️🕊️
*“Ya Allah! Ka yaye mana dukkan damuwa da bakin ciki, ka albarkaci rayuwarmu da iyalanmu, ka cika mana bukatunmu na Alkhairi Ka kare mu daga sharrin zuciyarmu da sharrin mutane, ka sanya mu cikin bayinka salihai Ka karɓi ibadunmu kuma ka shiryar da mu har zuwa ƙarshen rayuwa lafiya da imani Albarkacin wannan rana ta juma,a🤲🏼 🤍*
🕊️🕊️🕊️🕊️ *“Ya Allah! Ka yaye mana dukkan damuwa da bakin ciki, ka albarkaci rayuwarmu da iyalanmu, ka cika mana bukatunmu na Alkhairi Ka kare mu daga sharrin zuciyarmu da sharrin mutane, ka sanya mu cikin bayinka salihai Ka karɓi ibadunmu kuma ka shiryar da mu har zuwa ƙarshen rayuwa lafiya da imani Albarkacin wannan rana ta juma,a🤲🏼 🤍*
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 359 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa