🌹🌹An kar6o daga Aby Umamah R.A yace : Nace : Ya Ma'aikin Allah, ka umarce ni da wani aiki wanda idan nayi zai shigarda ni aljannah, sai yace S.A.W : Ina horarka da yin azumi, domin babu abinda yake daidai da shi.🌹🌹
Ahmad