đŸŒčđŸŒčAnkar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.đŸŒčđŸŒč

Bukhari
đŸŒčđŸŒčAnkar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.đŸŒčđŸŒč Bukhari
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 414 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa