*YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH*

Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah.
*Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.*

Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi.

Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu.

Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu.

Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi.

Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu.

Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa.

*اللهم آمين يا حي يا قيوم*

٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ
13-03-2026

*Group Admin ✍️*
*YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH* Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah. *Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.* Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi. Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu. Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu. Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi. Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu. Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa. *اللهم آمين يا حي يا قيوم* ٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ 13-03-2026 *Group Admin ✍️*
Love
1
0 Comments 0 Shares 188 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa