_đčđčManzon Allah S.A.W yace : Haqiqa yana daga mafi falalar kwanakinku itace ranar juma'a, ku yawaita yimin salati a cikinta, domin ana bujiromin da salatanku da kuke yimin.đčđč_
Abu dawud ya rawaito,Albany ya inganta