💧RUWAN SANYI💧

đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Abu Na Farko Da Za'a Tambayi Mutum Akansa A Ranar Alqiyama Shi ne Game Da Ni'ima,Sai Ace Masa :" Shin Bamu Baka Lafiya ba, Muka Shayar Da Kai Ruwa Mai Sanyi."đŸŒčđŸŒč

Tirmizy Y Rawaito,Albany Ya Inganta
💧RUWAN SANYI💧 đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Abu Na Farko Da Za'a Tambayi Mutum Akansa A Ranar Alqiyama Shi ne Game Da Ni'ima,Sai Ace Masa :" Shin Bamu Baka Lafiya ba, Muka Shayar Da Kai Ruwa Mai Sanyi."đŸŒčđŸŒč Tirmizy Y Rawaito,Albany Ya Inganta
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 179 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa