đčđčAn kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Ya ma'aikin Allah, Idan kuwa na fahimci cewa wannan daren shi ne na lailatul qadr, me ya kamata nace ? Sai yace :ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN,TUHIBBUL AFWA,FA'AFU ANNA.đčđč
Bukhari