_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Idan dayanku ya idar da sallah a masallacinsa, to ya ringa sanya wani kaso na sallarsa a gidansa, domin Allah S.W.T yana sanya alkhairi a cikin gidansa game da sallarsa.🌹🌹_
Muslim
*▶️Ana so mutum ya ringa yin wasu nafila a gida, domin hakan ya fi nisanta daga yin riya, kuma yana jawo rahama da albarka, kuma Allah yana sanya alkhairi ga mutum gidan, da arziqi da rayuwa mai dadi, da kuma qarin shiriya.*